iqna

IQNA

Masanidan kasar Jamus:
Berlin (IQNA) Wani manazarci na Jamus ya yi imanin cewa al'ummar Afirka sun gaji da mulkin mallaka na yammacin Turai, kuma a yanzu suna neman 'yancin kai da 'yanci daga mamayar yammacin Turai.
Lambar Labari: 3489598    Ranar Watsawa : 2023/08/06

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar zagayowar ranar da Lebanon ta samu ‘yancin kai .
Lambar Labari: 3485389    Ranar Watsawa : 2020/11/22